Latest
Wata kafar watsa labarai a kasar Libya ta sake ruwaito wa cewa karin wasu yan Nigeria fiye da uku sun sake karbar addinin musulunci a kasar. A cewar rahoton da
Wasu sojoji da aka kama yayin binciken masu daukan nauyin yan Boko Haram sun bayyana sunayen wasu fararen hula da suke aiki tare da su a cewar majiyoyi, rahoton
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya kaddamar da babura na musamman guda 25 da hukumar rage cinskoso na jihar, KAROTA, ta siyo domin dakile cinkoso a jihar
Tsohon Daraktan DSS yace matuƙar gwamnati bata tashi tsaye ta kawar da matsalar tsaron da ƙasar nan ke fama da ita ba, to zaɓen 2023 bazai yuwu ba kwata-kwata.
Gwamnatin jihar Zamfara tace ta raba kayan abinci na kimanin biliyan N2.9bn ga talakawa da mabuƙata a faɗin jihar a cikin watan azumin Ramadana da muke ciki.
Shugaban kasar Nigeria Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin sabon shugaban kasar Jamhuriyar Nijar da aka rantsar, Mohamed Bazoum a gidan gwamnari da ke Abuja a ra
Tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha, a ranar Lahadi ya ce bayyana cewa wani gwamna daga kudu maso kudu, sarki da tsohon sanata daga arewa ne suka tabbatar
Tottenham ta fattattki Jose Mourinho da ta nada Kocinta a karshen 2019. Jose Mourinho ya kafa tarihin zama Kocin farko da kungiyoyi 3 su ka tsige a Ingila.
Shahararriyar matashiyar nan ta kasar Ghana, Abena Moet wacce tayi aure, ta yi korafin cewa da zaran mace tayi aure sai miji yayi ta aikenta ba ji ba gani.
Masu zafi
Samu kari