Latest
Ministan tsaro a Najeriya ya bukaci sojojin Najeriya da asu fidda tsoron harsashi a ransu. Ya bukaci da su ci gaba da jajircewa da ayyuka tukuru don cimma manuf
Wasu yan bindiga sun kai hari tare da kona wani ofishin ‘yan sanda a Uzoakoli, karamar hukumar Bende da ke jihar Abia a safiyar yau Litinin, 19 ga watan Afrilu.
Biyo bayan sakin shanu sama 250 da jihar Ondo ta yi ga makiyaya, gwamnatin jihar ta ce wannan ne na karshe, domin kuwa nan gaba idan ta kama shanu gwanjonsu za
Masarautar Kano ta musanta siyar da filayen Gandun Sarki wadanda yasa hukumar yayi da rashawa ta jihar kano take tuhumar Sarki Aminu Bayero da shi, Daily Trust.
Ministan tsaro, Bashir Magashi, ya bayyana shirin da gwamnatin tarayya ke yi na ɗaukar sabbin matasa aikin soja, domin cigaba da yaƙi da ta'addanci a faɗin ƙasa
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bayyana cewa shugaba Buhari na da matuƙar hakuri da har yake jure wautar wasu mutane. Yace shugaban na ƙoƙari.
Lai Mohammed ya bukaci 'yan Najeriya da su gujewa masu rajin raba kasar, yana mai siffanta su da matsorata. Yace da zarar rikici ya balle tserewa za su yi su.
Wata ma'abociya amfani da kafar sada zumuntar zamani ta Twitter ta bada labarin yadda ta shiga mamaki bayan ango ya zabgawa amarya mari a wurin liyafar bikinsu.
A wani sabon rikicin da ya balle na kabilanci a jihar Gombe, an kone gidaje akalla 50 a yankin Nyuwar na Jessu dake jihar ta Gombe. 'Yan bindiga sun kone gidaje
Masu zafi
Samu kari