Latest
Wasu masu garkuwa da mutanen da su ka tuba, sun zama Fastoci bayan Omega Power Ministries ta dauki nauyinsu da iyalansu, ta koya masu karatu da sana’ar hannu.
Firaministan Pakistan ya bayyana rashin jin dadinsa ga yadda lamarin batanci ga Annabi ya yawaita a duniya. Ya bukaci shugabanni da su tsaurara hukunci a kansu.
Shugaban kamfanin man feturin Najeriya NNPC, Mele Idris Kyari, ya bayyana cewa ba zasu kara farashin Litan man fetur a watan Mayun nan ba gaba daya a kasar.
A jiya ne Jam’iyyar PDP ta rantsar da sababbin shugabannin rikon kwarya a yankin Arewa ta yamma. ‘Yan kwamitin rikon kwaryan za su yi aiki na tsawon kwanaki 40.
Wani dan gani kashenin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Abubakar Rabiu, ya hada kayatacciyar liyafa a Katsina domin murnar dawowar shugaban kasan daga Ingila.
Wani babban jigo a jam'iyyar APC ya bukaci shugaba Muhammadu Buhari da ya tsige ministan sadarwa Dr Isa Pantami bisa zarginsa da aka yi da alaka da ta'addanci.
Za a ji wadanda su ka sace Sarkin Oye sun bukaci a biya su Naira miliyan 20. Masu garkuwa da mutanen sun tuntubi iyalin mai martaba a ranar Asabar da ta wuce.
Gwamnatin Tarayya ta koka a kan karancin kudi a Najeriya. Ministar kudi ta ce COVID-19 da faduwar farashin mai ya jawo tattalin arzikin kasar ya sukurkuce.
Wata kungiyar Kiristoci ta bayyana rashin jin dadinta ga kagen da aka yiwa ministan sadarwa na kasa Dr Isa Pantami. Ta ce ba daidai bane alakanta shi da ta'adda
Masu zafi
Samu kari