Latest
An dakatar da wani mamba na kungiyar yada labaran Fani-Kayode saboda ya yi amfani da shafin Twitter wajen tozarta tsohon NSA, Sambo Dasuki cewa maci amana ne.
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa shugaban kasar Chadi, Idris Deby, ya riga mu gidan gaskiya, bayan samun nasara a zaben kasar na cigaba da mulki
Shugaban kasa Buhari ya nemi duba tare da amincewa da Mai Shari'a Salisu Garba don nada shi a matsayin mukaddashin babban alkalin babbar kotun birnin tarayya.
Mabiya shafukan zumunta sun magantu sakamakon bayyanar hotunan gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje yana tuka babur din hukumar KAROTA sanye da babbar riga.
Jami'ar Abuja (UniAbuja) ta maidamA JAMB martani da cewa majalisar ƙoli ta jami'ar ne keda karfin ikon ɗaukar sabbin ɗalibai, ba wata hukuma daga waje ba.
Wasu yan bindiga da ba'a san ko suwaye ba sun kai hari ƙauyen Koka da misalin ƙarfe 11:30 na dare, sun harbi mutane uku kafin daga bisani mafarauta su kore su.
Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, ya gana da sabon sufetan yan sandan ƙasar nan, na riko, Usman Alƙali Baba, a karon farko, tun bayan dawowarsa daga Landan.
Ministan harkokin ‘yan sanda, Maigari Dingyadi, ya umarci rundunar yan sanda da ta kawar da masu tayar da rikici a yankin kudu maso gabas da ma kasar baki daya.
Iyalan fitaccen malamin addinin musulunci na Kano, Sheikh Abdullahi Shehu Mai’Annabi, da aka sace tare da kaninsa da dalibansa 11 a hanyarsu ta zuwa Zamfara, kw
Masu zafi
Samu kari