Latest
Minista, Dr Pantami ya bayyana cewa, wasu matasa sun yi kutse a shafinsa na Facebook biyo bayan wani sharhi mai zafi aka ga an rubuta ta shafin nasa na Facebook
Nasir El-Rufai ya ce duka Gwamnonin jihohi sun yi ittifaki a kan murkushe ‘Yan bindiga a Najeriya. Gwamnan ya ce gwamnoni 36 sun cin ma matsaya a kan wannan.
Usman Baba, sabon mukaddashin shugaban 'yan sandan Najeriya, ya janye dukkan manyan jam'ian'yan sanda dake hukumar yaki da rashawa da hana yiwa tattalin arziki.
Ana zargin tsohon Gwamnan Neja, Babangida Aliyu da ba APC goyon-baya da gudumuwar kudi a 2015. Don haka PDP ta ce ta amince da dakatarwar da aka yi wa Aliyu.
Shin a duniya akwai wanda ya taba taka kowacce kasa ko kuma wani yankin duniyan da ya kai kasashe 40 a kafa ba tare da amfani da jirgi ko mota ba? Ga Ibn Battut
INEC ta soma gudanar bincike a kan gobarar da ya ci ofishin hukuma a jihar Kano. A jawabinsa, Festus Okoye ya ce jami’an gwamnatin tarayya sun kashe wutar.
Idris Deby ya taba shiga cikin dajin Sambisa tare da wasu Sojojin kasar Chadi a 2020. Marigayin ya nuna bajinta a lokacin da ya kutsa inda Boko Haram su ke.
Sunday Erhabor, dan sanda mai mukamin ASP, wanda wani ami abun hawa yaci zarafi a jihar legas, yace bai taba harbin kowa ba tunda ya shiga aikin dan sanda.
Rahotanni daga jaridar The Nation sun nuna cewa ababen hawa da fasinjoji dake kan babbar hanyar Enugu zuwa Abakaliki sun tsaya sakamakon harbe-harbe dake tashi.
Masu zafi
Samu kari