Latest
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana kaduwa da girgiza bisa mutuwar shugaban kasar Chadi. Shugaba Buhari ya ce mutuwar Deby za ta haifar da gurbi a yakin yankin.
Gwamna Nyesom Wike, na jihar Ribas, ya bayyana cewa ya fice daga gidan gwamnati a shirye-shiryensa na barin ofis idan wa’adin mulkinsa ya kare a shekarar 2023.
Takaitaccen tarihin Idris Deby da ya yi shekara 30 ya na mulkin Chad. Deby ya yi wa dokar kasar kwaskwarima ta yadda Deby zai iya cigaba da mulki har 2033.
Wasu 'yan sandan Najeriya da aka tura kasar Somaliya don wanzar da zaman lafiya sun isa kasar tare da bayyana shirinsu na fara aiki ba kama hannun yaro a kasar.
Bayan dawowarsa daga Landan inda ya tafi jinya, shugaba Muhammadu Buhari ya halarci zaman Tafsirin watan Ramadana a Masallacin fadar shugaban kasa, Aso Villa.
Saukin kai abu ne da ba kasafai ake samunsa ba musamman a cikin manyan masu kuɗi amma Dangote, Otedola, Jeff Bezos, Bill Gate da Musk suna da kan-kan da kai.
Ministan sadarwa da tattalIn arzikin zamani, Dr. Isa Pantami ya bayyana babbar nasarar da aikin tsaftace ayyukan fasahar sadarwar zamani ya samar ma gwamnati.
Kyaftin na Super Eagles kuma sabon dan wasan kungiyar Kano Pillars, ba zai buga yawancin wasannin waje ba a sashe na biyu na kakar firimiyar Najeriya da za'a.
Majalisar Sojojin kasar Chadi ta alanta kafa dokar hana fita da kuma kulle dukkan iyakokin kasar bayan sanar mutuwar shugaban kasa, Idris Deby Itno, ranar Talat
Masu zafi
Samu kari