Latest
A wannan lokacin da zamanin, matasa a Najeriya suna ta fadawa harkar noma wacce suka mayar da ita sana'a.Samuel Ogbole matashi ne da ya fada aikin noma da salo.
Ku na da labari a makon nan ne Marshal Idriss Déby Itno ya mutu wajen kare kasar Chadi da ya yi shekaru sama da 30 ya na mulki, tun da ya yi juyin-mulki a 1990.
Wasu ‘yan fashi da makami da yawansu ya kai 60 sun kwashi kashinsu a hannu a wani hari da suka kai sansanin sojoji da ke a garin Zazzaga, Munya, Jihar Neja.
Wani jami'in ɗan sanda mai suna, Sunday Erhabor, ya bayyana wani ƙalubale da ya fuskanta a rayuwarsa lokacin yana aikinsa, yace mace ta mareshi a gaban mijinta.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kai hari wani ofishin yan sanda a Adani, karamar hukumar Uzo-Uwani na jihar Enugu a ranar Laraba, 21 ga Afrilu.
Alhaji Ali Sarkin Mota, direban Sardaunan Sokoto Firimiyan arewa Sir Ahmadu Bello ya riga mu gidan gaskiya. Wasu makwabtan marigayin sun tabbatar da rasuwarsa a
Za a ji Jami’an hukumar kwastam har sun tara kusan rabin Tiriliyan a shekarar nan. Hukumar kwastam ta kuma yi ram da kayan Naira biliyan 2 da aka shigo da su.
Yan sandan ƙasar Ghana, sun kama wasu da ake zargin suna daga cikin fursunonin da suka gudu daga gidan yarin Owerri, jihar Imo, lokacin harin 'yan bindiga.
Hukumar dake kula da kare yaɗuwar cututtuka a Najeriya (NCDC), ta bayyana cewa ba'a samu rahoton mutuwar ko mutum ɗaya da cutar COVID19 ba tsawon kwanaki tara.
Masu zafi
Samu kari