Latest
Shugaban Amurka, Joe Biden, ya tattauna da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da sauran shugabannin duniya 39 a taron koli kan canjin yanayi wanda aka fara yau.
Jerin kasashen Afrika da ‘Ya ‘ya su ka gaji mulki bayan mutuwar Shugaban kasa. Akwai wasu kasashe 9 da Iyaye su ka mutu su ka bar ‘Ya ‘yan cikinsu a kan mulki
Shahrarren Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Mahmoud Gumi, ya bayyana cewa ya daina sulhu da yan bindiga ne saboda gwamnatin jihar ta nuna ba ta son haka.
Mahara a ranar Laraba sun halaka sun kashe wani basarake, Cif Hyacinth Ajon da wasu mutane uku a wasu hare-hare daban a Karamar Hukumar biyu ta Jihar Benuwai.
Wuta ta kama a wani yankin hedkwatar 'yan sanda ta jihar Delta a yau Alhamis. An ruwaito cewa, babu asarar rai kuma 'yan sandan sun yi kokarin kwashe takardunsu
Za a karrama Gwamnan Kogi, Yahaya Bello da Goddy Agba a Jami’ar kasar waje. Goddy Jeddy Agba shi ne ke rike da kujerar karamin Ministan wuta na gwamnatin kasa.
Akwai Fitattun ‘Yan siyasar Ibo da za su iya neman takarar Shugaban kasa. Mun kawo jerin Manyan ‘Yan siyasar Kudancin Najeriya da su ke kan gargara a APC a 2023
Tsohon darakta a hukumar tsaro ta farin kaya DSS yace hukumar tasan da duk waɗannan kalaman da Pantami yayi a baya tun kafin naɗinsa a matsayin minista, 2019.
Kasar Amurka ta fidda jerin jihohin da take shawartar 'yan kasar ta da kada su taka a Najeriya kasancewar sun zama me suka zama a matsalolin tsaro a duniya.
Masu zafi
Samu kari