Latest
Jami'ar Ahmadu Bello dake Zariya, jihar Kaduna, tafi kowacce Jami'a a ƙasar nan fitar da gwamnoni daga cikin gwamnonin dake mulki a yanzun. Hakama ministoci.
Wata likita yar Najeriya mai suna Ikea Bello ta sanya ‘yan Najeriya a shafukan sada zumunta cikin mamaki bayan ta yi gagarumin biki don murnar mutuwar aurenta.
Rundunar yan sanda reshen jihar Neja, ta kama wasu mutane huɗu (4) da ake zargin suna da hannu a kisan wani ma'aikacin asibiti kwanaki kaɗan kafin bikinsa.
Wasu yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da wasu ma'aikatan jinya biyu da ke bakin aiki a babban asibitin Idon da ke Kajuru.
An yi jana'izar Alhaji Aliyu Kwarbai, Sarkin Mota, direban tsohon firimiyan yankin arewa, Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto a garin Kaduna, Daily Trust ta ruwai
Gwamnatin Buhari ya bayyana dalilan da suka sa aka gagara magance matsalaolin 'yan bindiga a kasar. Akume ne ya bayyana haka a wani taron kaddamar da littafi.
Sufetan yan sandan ƙasar nan ya nemi a ƙara ma hukumar yawan kuɗin da take samu domin hukumar ta samu damar sauke nauyin dake kanta na magance matsalolin tsaro.
Farfesa Samuel Achi, tsohon malami a Jami'ar jihar Kaduna ya bayyana yadda aka kashe dansa, Sunday, a masallacin Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa, ATBU, da ke Bau
Hausawa suka Juma'ar da za ta yi kyau, daga Laraba akan ganeta. Jiya Laraba, 21 ga watan Afrilu, 2021, jihohin Najeriya akalla biyar sun fuskanci hare-hare.
Masu zafi
Samu kari