Latest
Kasar Chadi za ta bizne tsohon shugabanta, Idriss Deby Itno a ranar Juma'a, 23 ga watan Afrilu 2021, bayan kisansa da yan tawayen FACT sukayi a batakashi da suk
Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa a ya bayar da gudummawar naira miliyan biyu ga makarantar sakandare ta sojoji ta Bukavu da ke Kano don gina masallaci.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya yi Allah wadai da hare-haren da yan bindiga suka kai garuruwan jihar, ya yi umurnin rufe wasu kasuwanni hudu yanzu.
Matakin da jam’iyyar APC ta dauka na rashin goyon bayan a kara kudin fetur ya jawo abin surutu. APC ba za ta so a sake kara farashin lita a gidajen man Najeriya
Fadar Shugaban kasa ta ba Isa Pantami kariya, ta nuna cewa ba za a sallame shi daga ofis ba. Za ku ji sauran abubuwan da Buhari ya fada wajen kare Ministan.
Gwamnan Jihar Imo ya bukaci Sarakuna su tashi tsaye a kan harkar tsaro. Sanata Hope Uzodinma ya ce zai tsige duk wani Basaraken da ya bari ana kashe-kashe.
Farfesa Mansur Ibrahim Sokoto ya kare Isa Ali Pantami daga zargin ta’addanci. Mansur Sokoto ya ce an yaudari Musulman da su ka shiga sahun masu sukar Ministan.
John Hayab ya yi magana a kan zargin Musulmai da kisan Patrick Yakowa. Malamin addinin na kirista ya musanya jita-jitar da wasu ke yadawa a kafafen zamani.
Jami'an tsaro, a yammacin ranar Alhamis sun dakile wata yunkuri da fursunoni suka yi na tserewa daga gidan gyaran hali na Kurmawa da ke kusa da fadar Sarki a ji
Masu zafi
Samu kari