Latest
Boko Haram sun shiga Mahaifar IGP da tsohon Gwamnan jihar Yobe sun yi ta’adi. Amma gar yanzu babu wanda ya san inda Gwamnan Yobe, Malam Mai Mala Buni ya shiga.
Gidauniyar shugaban kamfanin BUA, Abdul-samad Rabiu, (Gidauniyar ASR) ta bada tallafin zunzurutun kuɗi ga jami'ar Ibadan domin gudanar da gyara a makarantar.
'Yan bindiga sun yi awon gaba da mutane 35 tare da raunata daya hade da sace wasu shanu a wani yankin jihar Neja. Al'umomin yankin sun bayyana kokensu kan lamar
Dakarun sojin hadin guiwa karkashin Operation Whirl Stroke a ranar Asabar sun damke dagacin Cha (Mue Ter Cha) Utambe Adzer dake karamar hukumar Ukum ta Benue.
A yau ne Lahadi yarima mai jiran gado na Saudiyya Muhammad bin Salman ya kira sabon shugaban kasar Chadi Mahamat Idriss Deby don yi masa ta'aziyyar mutuwar
Idan Allah ya nufa, za a yi jana'izar mahaifiyar sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero da sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero, a safiyar Lahadi da karfe 11.
WHO ta bayyana wasu kasashe da suka jima da mantawa da akwai labarin Maleriya a duniya. Sun yaki Maleriya sama da shekaru 20 da suka gabata a fadin kasarsu.
Kusan jami'an tsaro hudu ne suka easa rayukansu bayan 'yan bindiga sun kutsa jihar Riibas a daren Asabar. An gano cewa 'yan bindigan sun kashe jami'an tsaron.
Ƙungiyar gwamnonin arewa tayi Allah wadai da kisan ɗalibai uku daga cikin ɗaliban jami'ar Greenfield da wasu yan bindiga suka yi, sun ce zasu ɗauki mataki.
Masu zafi
Samu kari