Latest
Gwamnatin jihar Zamfara ta umarci dakatar da sayar da kayayyakin man fetur a wasu sassan jihar. An kuma umarci jami'an tsaro da su tabbatar an dokar da aka kafa
Gwamnan jihar Zamfara ya tunzura matuka game da ayyukan 'yan bindiga a fadin jihar. Ya bayyana cewa, yanzu kam ya isa, ya basu kwanaki 4 su miki wuya nan take.
Masu safarar miyagun kwayoyi dake neman hanyar boye miyagun ayyukan su sun yanke hukuncin ci da addini ta hanyar dankara miyagun kwayoyin a gunkin Maryama.
Rundunar sojojin Nigeria ta ce dakarunta na Operation Lafiya Dole, a ranar Juma'a, ta ce dakarunta sun kashe ƴan ta'addan kungiyar Boko Haram/ISWAP a garin Geid
Bikin aure a Najeriya taro ne dake cike da farin ciki da shewa, amma a wani daurin aure, mutane sun yi mamakin yadda Ango ya tsawatawa mutumin da suka gayyata.
Jami'an hukumar 'yan sandan Najeriya da takwaroribsu na rundunar soji da farin kaya, a wani aikin hadin guiwa da suka yi a sa'o'in farko na ranar Asabar, sun.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi Allah-wadai da kisan daliban jami'ar Greenfield da aka sace kwanaki 3 da suka gabata a makarantarsu dake jihar Kaduna.
Labari da dumisa: Yan ta'addan Boko Haram sun kai hari karamar hukumar Geidam, mahaifar tsohon gwamnan jihar kuma Sanata mai ci a yanzu, Alhaji Ibrahim Geidam.
Adadin mutanen da aka hallaka a jihar Zamfara na kara yawa yayinda rahotanni suka nuna cewa kawo yanzu akalla mutum 90 aka birne yayinda ake neman wasu da yawa.
Masu zafi
Samu kari