Latest
Gwamnatin Najeriya za ta kara daukar Sojoji domin shawo kan matsalar rashin tsaro. Ana sa ran idan an kawo wadannan dabaru, ‘Yan ta’adda za su zama tarihi.
Manchester City ta doke Tottenham a gasar cin kofin EFL a filin wasa na Wembley. Pep Guardiola ya cin ma nasarar da Alex Ferguson ya yi shekara 27 kafin ya dace
Tsohon Shugaban kasa Obasanjo ya jinjinawa Gwamna Aminu Tambuwal, ya yi masa addu’a. Olusegun Obasanjo ya ziyarci jihar Sokoto, ya yaba da aikin da ake yi.
Jiya miyagu sun kuma yin ta’asa a Kaduna, sun tsere da wata mata da ‘Ya ‘yanta, amma Jami’an tsaro sun yi ram da wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne.
Shugaban ICPC ya bayyana irin kokarin da jami’ansa su ke yi. Bolaji Owasanoye ICPC ya ce sun karbe Naira biliyan 1, gidaje da wasu dukiyoyi daga hannun barayi.
Ayodele Fayose, tsohon gwamnan jihar Ekiti, ya ce cece-kuce da ake yi a kan Isah Pantami, ministan sadarwa, ya fallasa munafincin dake kunshe a mulkin Buhari.
Jihar Kano ta samu nasarar wasu kayayyaki na jabu da ake sayarwa al'umma a jihar na kimanin Naira biliyan daya. Jihar ta tabbatar da lalata kayayyakin a hukuman
Mutuwar Idriss Deby ta bar kura a kasar Chadi a kan wanda zai gaje shi. Gaba ta shiga tsakanin Sojoji da gidan tsohon Shugaban kasa bayan an kashe Idriss Deby.
Kasa da sa'o'i 24 da sheke daya daga cikin kwamandojin IPOB mai suna Ikonso a jihar Imo, 'yan ta'addan sun nada sabon shugaba.Sakataren yada labarai na IPOB.
Masu zafi
Samu kari