Latest
Gwamnatin Buhari ta bayyana kudurin ta na ci gaba da tallafawa talakawa da kudin Survival Fund. A baya gwamnatin ta biya 'yan Najeriya da dama tallafin, za a ci
NAF tace zata gudanar da bincike kan zargin da ake mata cewa ta kai hari kan sojoji a Mainok, jihar Borno. Rahoton yace jami'an soji sama da 20 ne suka Mutu.
'Yan bindiga sun sace wasu daga cikin daliban Jami'ar Koyon Aikin Noma da ke Makurdi, FUAM, a jihar Benue, Daily Trust ta ruwaito. Mahukunta makarantar sun tabb
'Yan Boko Haram sun addabi mutanen garin Geidam, a jihar Yobe, in da suka dinka luguden wuta tsakaninsu da sojojin Najeriya. Mutanen gari sun fara tserewa.
An ji sautin harbe-harbe a kusa da Alaba Rago, wata babbar kasuwa dake kusa da jami'ar jihar jihar Legas a safiyar ranar Litinin. Ganau ba jiyau sun tabbatar.
Mataimakin shugaban ƙaramar hukumar Ungoggo a jihar Kano, Alhaji Abdullahi Dantalata Karo ya riga mu gidan gaskiya, Daily Trust ta ruwaito. Shugaban ƙaramar huk
Wasu 'yan bindiga da har yanzu ba a san ko su waye ba sun kaiwa Sunday Adeyemo wanda aka fi sani da Igboho hari a gidansa dake Soka, Ibadan dake jihar Oyo.
Mataimakin shugaban kasar Najeriya ya bayyana cewa akwai alkawarin Allah a Najeriya cewa kasar za ta ci gaba nan kusa. Ya ce za a samu zaman lafiya nan kusa.
Gwamnatin tarayya ta yi watsi da rahoton bankin duniya daya bayyana cewa mafi yawancin yan Najeriya suna samun wutar lantarki ƙasa da awanni 12 a duk rana.
Masu zafi
Samu kari