Latest
Sakamakon hauhawan rashin tsaro a jihohin su, Gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, da takwaran sa na jihar Ribas, Nyesom Wike, sun sanya dokar hana kulle.
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, ya zargi Shugaban kasa Muhammadu Buhari da yi wa fulani sharen fage domin su mamaye Nigeria, The Punch ta ruwaito. Ortom ya b
A ranar Talata, 27 ga watan Afirilun 2020, 'yan daba a jihar Sokoto sun kone ofishin 'yan sanda dake karamar hukumar Kware ta jihar. Gungun 'yan daban da suka.
Martin Okwun, mawakin da aka fi sani da J. Martins, ya roki Goodluck Jonathan, tsohon shugaban kasan Najeriya da ya yafewa 'yan Najeriya da suka ci amanarsa.
Kungiyar malaman addinin kirista na 'Forum of Christian Bishops and Clergy Council' ta nuna goyon bayan ta ga gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari kan matsayarta
Bayan batun kafa tutar Boko Haram a wasu garuruwan Neja, sanatocin kasar sun bayyana tsoron cewa mayakan Boko Haram na iya mamaye babban birnin kasar, Abuja.
Gwamnatin APC da ta yi alkawarin za ta ba Talaka karatu ta ribanya kudin karatun Jami’a. Jihar Kaduna ta yi wa wasu Dalibai karin kashi 2000% a kudin makaranta.
Majalisar Dattawan Najeriya ta nemi ganawa da shugaba Muhammadu Buhari domin a yi wa lamarin tsaro kai a fadin kasar. Dattawan sun koka kan yadda tsaro ya baci.
A wani sabon harin 'yan ta'adda a kasar Chadi, an hallaka sojojin kasar 12 yayin da su kuwa suka kashe 'yan ta'adda 40 a fafatawar. Sun gudu sun bar gawarwakin.
Masu zafi
Samu kari