Latest
Wani jigo a jam'iyyar APC, Farouq Aliyu, ya ce ba shugaba Buhari ba ne ya kamata ya amsa gayyatar majalisar tarayya ba dangane da matsalar tsaro a kasar nan.
Wannan ya zo ne lokacin da mataimakin shugaban sanatoci,Ovie Omo-Agege,ya ce hakan ya saɓawa kundin doka sannan kuma ya sauka daga turba da tsarin kowacce irin
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Abubakar Fikpo a matsayin mukaddashin darakta janar na hukumar daukan ma’aikata, domin ya maye gurbin Dr Nasiru Argungu.
Kungiyar dattawan Arewa a ranar Talata ta alanta cewa ba za ta sake lamuntan harin da ake kaiwa mutan Arewa dake zama a kudancin Najeriya ba, Farfesa Ango.
Wasu kafafen yada labarai na ketare sun wallafa rahotannin cewa dakarun soji sun budewa fararen hula wuta yayin zanga-zangar EndSARS, musammam a yankin Lekki da
Gwamnan Jihar Cross Rivers Farfesa Ben Ayade ya ce galibin matan jami'a da ake latsa wa daƙiƙai ne kamar yadda The Nation ta ruwaito. Ya bayyana hakan ne yayin
Tabbass shekarar 2020 ta zo da tarin kalubale a fadin duniya, lamarin da ya girgiza bangaren siyasar Najeriya domin An rasa manyan mutanen kasar da dama a ciki.
Shugaba Nana Akufo-Addo ya lashe zaben shugaban kasan Ghana na shekarar 2020, inda ya lallasa abokin hamayyarsa kuma tsohon shugaban kasa John Dramani Mahama.
A ranar Talata, tawagar haɗin gwiwa na yan sanda da yan banga sun kashe ƙasurgumin ɗan bindiga a Rafin-Gora mai suna Zokala. Kakakin ƴan sandan jihar, Wasiu Abi
Masu zafi
Samu kari