Latest
Ƙungiyar malaman jami'o'i (ASUU), ta yi kira ga gwamnatin tarayya da hukumomin tsaron ƙasar nan cewa su gaggauta magance matsalar tsaro a jami'o'in ƙasar nan.
Mazauna babban birnin tarayya suna cikin tashin hankali bayan shawarar tsaro da babban bankin kasar nan (CBN) ya baiwa dukkan ma'aikatanta dake fadin kasar nan.
Rashin tsaro ta sa sabon IGP ya yi zama na musamman a boye tare da Gwamnonin Jihohi. Manyan Gwamnonin su na neman hanyar da za a kawo karshen matsalar tsaro.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara yayi kira ga alkalai a jihar da kada su kasance masu sassauci ga 'yan bindiga yayin shari'a. Kamar yadda The Punch tace.
Prince Uche Secondus ya na barazanar shigar da karar Mr. Kassim Afegbua. Shugaban Jam’iyyar PDP ya kai karar ‘Dan Jam’iyya kotu bayan ya zarge shi da lamushe ku
PDP ta kira taron gaggawa, ta fadawa Gwamnatin Buhari abin da ya kamata ta yi game da rashin tsaro. PDP ta ce idan babu zaman lafiya ba zai yiwu a yi zabe ba.
Fadar shugaban kasa tayi martani kan zargin da gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom, ya jefa shugaban kasa Muhammadu Buhari da shi a kan matsalar tsaro a kasa.
Shugaban dakarun sojin kasa, Laftanal Janar Ibrahim Attahiru ya jaddada cewa rundunar sojin kasa ta mayar da hankali wurin ganin bayan 'yan ta'addan Boko Haram.
Wasu matasa a Daura, a ranar Alhamis 29 ga watan Afrilu sun kaddamar da kungiyar ta goyon bayan Dr Abubakar Bukola Saraki ya fito takarar shugabancin kasa a zab
Masu zafi
Samu kari