Latest
ASUU ta ce karin 500% a kan kudin karatu zai sa dole Yara su hakura da Makarantar KASU. Rahoton ya ce a dalibai za su canza wurin karatu saboda ba su da hali.
An ga jami'an tsaro sun tsaurara bincike a kan abubuwan hawa, inda suke ɗaukar dogon lokaci suna gudanar da bincike kafin subar abun hawa ya wuce cikin zauren.
Gwamnatin jihar Bauchi, ta fitar da sanarwar dakatar da wani malami daga gudanar da wa'azi a faɗin jihar, saboda zarginsa da wuce gona da iri a kalaman sa.
Yan bindiga sun yi awon gaba da dalibai makarantar Mission ta Calvary International Ministry, CAPRO, dake karamar hukumar Barkin Ladi LGA, a jihar Plateau.
Dan ta'adda Shekau ya hallaka wani daga cikin kwamandojinsa ya kuma nada sabon kwamnada. Kwamandan da ya kashe da ne ga wani shahararren dan kasuwa a Bama.
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Litinin, 3 ga Mayu, 2021 a matsayin hutu domin bikin ranar ma’aikata ta duniya ta bana kamar yadda ministan cikin gida ya sanar.
Sakataren ƙasar Amurka, Antoney Blinken, ya bayyana ƙalubalen tsaron da Najeriya ke fama dashi da na musamman, yace ƙasarsa a shirye take ta taimakawa Najeriya.
Ejike Mbaka ya bar rakiyar APC ya ce ko Shugaba Buhari ya rubuta takardar murabus, ko a tsige shi. Mbaka ya bukaci ‘Yan Majalisa su taru su tsige Shugaban kasa.
Gwamnatin jihar Zamfara ta kwamushe wasu bata-gari daga cikin ma'aikatan gwamnatin jihar. Tuni aka tura su Abuja domin kaddamar da hukunci akansu bayan bincike.
Masu zafi
Samu kari