Latest
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da karin kudin 'yan fansho zuwa sabon karancin albashin kasar nan da aka duba a watan Afrilun 2019, The Cable ta sanar.
An kashe hatsabibin dan bingida Auwalu Daudawa da aka fi sani da sace dalibai 300 daga makarantarsu da ke Kankakara a jihar Katsina. Daily Trust ta ruwaito cewa
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, a ranar Juma'a ya ce yana amfani da yan sintiri/ 'yan sakai wurin magance kallubalen tsaro da jiharsa ke fama da su, Vangua
Sanata Ali Ndume ma wakiltar mazabar Borno ta kudu, yace kasafin kudi N29 biliyan da aka yi domin manyan ayyukan sojoji a 2021 ya nuna yadda Najeriya bata maya.
Yan sanda a jihar Katsina, a ranar Juma'a sun kama wani tsohon mai laifi da wayoyin salula na sata guda 273 da kudinsa ya nai Naira miliyan 15, Premium Times ta
An samu ‘Yan APC da su ka kammala shirin yadda za su fice su koma PDP kafin zaben 2023. Hon. Ndudi Elumelu ya shaidawa PDP wannan a taron NEC da aka yi jiya.
Fadar Shugaban kasa ta fitar da jerin wasu sababbin nade-naden mukamai. Shugaban kasa ya bada sanarwar nade-nade a Ma’aikatar Gwamnati Tarayyar ne a dazu.
Sifeta janar na 'yan sandan Najeriya, Usman Alkali Baba, ya sauyawa manyan jami'an 'yan sandan yankin kudu maso gabas wurin aiki a matsayin hanyar shawo kan.
Sanata Godswill Akpabio ya na ganin akwai siyasa a sha’anin rashin tsaro. Tsohon Gwamnan Akwa Ibom ya bukaci hukuma ta binciki masu laifin tada zaune-tsaye.
Masu zafi
Samu kari