Latest
Likitan da ya bayyana maboyar shugaban Al-Qa'ida ya nemi kasar Pakistan ta sake shi bayan share shekaru 10 a magarkama bisa laifin nuna shugaban kungiyar ta Al-
Wasu 'yan bindiga sun hallaka wani kwamishinan fansho a jihae Kogi, inda wani shugaban karamar hukuma kuwa hya bace bat yayin da suka hari motar kwamishinan.
Jam'iyya mai Mulki, APC, tayi kira ga gwamnonin PDP da kuma masu faɗa aji da su taimaka su nuna goyon bayansu ga gwamnati wajen samun nasara a yakin da take.
Wani kwararre ya bayyana wasu dalilai guda biyar da ya yi imanin cewa sune su ka sanya Najeriya ta gagara magance matsalolin tsaro da take fuskanta. Ga bayani.
Gwamnatin tarayya t bayyana dalilin da yasa zata cire tallafin mai, tace tallafin baya zuwa g waɗanda akayi dominsu, kum wasu yan kasuwa ne ke cinye kuɗin.
Kungiyar kwadago reshen jihar Kaduna ta nemi gwamnatin jihar Kaduna da ta biya ma'aikatan da ta kora hakkokinsu. Hakazalika wadanda suka yi ritaya su ma a basu.
Wasu masu garkuwa da sutane sun hallaka wani yaro bayan karbe 'yan kudaden fansa daga hannun iyayensa. An tsinci gawar yaron a magudanar ruwa bayan faruwar haka
Majalisar dokokin jihar Borno ta amince mataimakin gwamnan jihar Umar Usman Kadafur ya yi aiki a matsayin gwamna na rikon kwarya daga ranar 29 ga watan Afrilu z
Kungiyar kwadago na kasa reshen jihar Kaduna ta alakanta rashin tsaro a jihar da korar ma'aikata da gwamnatin jihar ta yi, The Nation ta ruwaito. Kungiyar ta ce
Masu zafi
Samu kari