Latest
Gwamna David Umahi ya caccaki Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), saboda sanar da ranakun gudanar da babban zabe na 2023 ana tsaka da rashin tsaro.
Dakarun rundunar sojojin kasar Chadi sun ce sun halaka daruruwan mayakan yan tawaye a wani arangama da suka yi, sai dai suma sun rasa dakarunsu guda shida.
Gwamnan jihar Ebonyi, Dave Umahi ya nuna damuwarsa kan yadda ake kashe 'yan bindiga, ya bayyana cewa a shirye yake ya sasanta da maharan domin a samu maslaha.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, a ranar Alhamis ya bayyana cewa a jihar Kano kadai ake yaki da cin hanci da rashawa kamar yadda gwamnatin tarayya.
Jerry Gana, tsohon ministan sadarwar, ya bukaci majalisar kolin harkokin addinin musulunci (NSCIA) da ta janye kalamanta da suka alakanta shi da Mohammed Yusuf,
Ministan Lantarki, Injiniya Saleh Mamman, ya yi watsi da rahotannin cewa an shirin kara farashin wutar lantarki a Najeriya, inda ya ce basu da niyyar yin hakan.
A yayinda matsalar tsaro ke kara tabarbarewa, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce a shirye yake ya yi duk mai yiwuwa don dawo da zaman lafiya da tsaro a kasar.
Hotunan sabon tarihin da kasar China ta kafa bayan ta gina katafaren filin sauka da tashin jiragen sama ya gigita jama'a a kafar sada zumuntar zamani inda suka.
Wasu fusatattun matasa, ranar Juma'a, sun kona wasu kadarori mallakin wani Romoni, da ake zargin mai garkuwa da mutane ne, a Omu-Aran, a karamar hukumar Irepodu
Masu zafi
Samu kari