Latest
Fadar shugaban kasa tace Ejike Mbaka, shugaban Adoration Ministry (AMEN), ya taba kaiwa shugaban kasa 'yan kwangila uku amma aka dakatar da shi, The Cable tace.
Rahotanni sun bayyana cewa, bayan ƙwace iko da 'yan Boko Haram suka yi a garin Geidam, sun kwace gonakin mutanen garin, kuma suna musu wa'azi a kan jihadi.
Attajirai da dama suna amfani da dukiyoyinsu domin tallafawa masu karamin karfi ba tare da an roke su ba, mafi yawancinsu suna kafa gidauniya da sunansu ko na k
Hukumar NOA, ta bayyana cewa Najeriya na da matasa da suka kai 80 miliyan, amma sama da kashi 70% na waɗannan matasan da ake dasu yan zaman kashe wando ne.
Rundunar sojin Najeriya ta sauyawa rundunar Operation Lafiya Dole dake yakar Boko Haram suna zuwa Operation Hadin kai. Wannan ne suna na uku da aka sanya mata.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da karin kudin 'yan fansho zuwa sabon karancin albashin kasar nan da aka duba a watan Afrilun 2019, The Cable ta sanar.
An kashe hatsabibin dan bingida Auwalu Daudawa da aka fi sani da sace dalibai 300 daga makarantarsu da ke Kankakara a jihar Katsina. Daily Trust ta ruwaito cewa
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, a ranar Juma'a ya ce yana amfani da yan sintiri/ 'yan sakai wurin magance kallubalen tsaro da jiharsa ke fama da su, Vangua
Sanata Ali Ndume ma wakiltar mazabar Borno ta kudu, yace kasafin kudi N29 biliyan da aka yi domin manyan ayyukan sojoji a 2021 ya nuna yadda Najeriya bata maya.
Masu zafi
Samu kari