Latest
Biyo bayan barazanar kashe sauran daliban da ke hannunsu, 'yan bindiga sun sake sakin wani dalibi na jami'ar Greenfield dake jihar Kaduna, in mahaifiyarsa.
Wani ‘Dan Majalisar jihar Katsina ya kubuta daga hannun Masu garkuwa da mutane. Wasu sun kyankyasa wa ‘dan siyasar da harin, sai ya bi ta barauniyar hanya.
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa wasu Malaman addini da tsaffin yan siyasa na kokarin hada baki da wasu yan bakin haure wajen yiwa shugab Buhari juyin mulki.
Kungiyar wasar kwallon kafa ta AS Roma ta nada Jose Mourinho a matsayin sabon babban cocinta gaban kakan wasa na gaba. Kungiyar ta fitar da sanarwar ne a ranar
NUJ za ta ba Shugaban majalisa da shugaban NNPC da wasu kyautar lambobin yabo. Kungiyar NUJ za ta karrama Kyari, Gbajabiamila, Sanatan Kano a shekarar bana.
Wata kungiya mai zaman kanta, BudgIT, ta gudanar da bincike cikin kasafin kudin 2021 da shugaba Muhammadu Buhari ya rattafa hannu kai a karshen shekarar 2021.
Wata tankar man fetur ta yi hatsari a wani yankin Abuja, in da man fetur ya malale a kasa. Mazauna yankin sun kokarta kwashe kayayyakinsu saboda tsoron gobara.
Bill Gates, attajirin duniya kuma wanda ya kafa kamfanin kwamfuta na Microsoft da mai dakinsa Melinda sun sanar da shirinsu na rabuwa da juna a shafin Twtter.
Ƙungiyar iyaye ta ƙasa, ta roƙi yan bindigar da suka sace ɗalibai a jami'ar Greenfield Kaduna da su ƙara musu lokaci a cigaba da tattaunawa don samun maslaha.
Masu zafi
Samu kari