Latest
Wasu mutane ɗauke da muggan makamai sun kai hari wasu ƙauyuka a jihar Benuwai, rahotanni sun tabbatar da mutane 17 sun rasa rayukansu wasu kuma sun jikkata.
Mutum ashirin da uku aka halaka a hare-hare daban-daban da aka ka yankunan jihar Binuwai tsakanin yammacin ranar Lahadi zuwa safiyar Litinin, Daily Trust tace.
Farar hula shida tare da jami'in tsaro daya ne suka rasa rayukansu yayin da mayakan Boko Haram suka kai farmaki garin Ajari dake karamar hukumar Mafa ta jihar.
Ministan Sadarwa da Tattalin Arziki na Kasa, Sheikh Isa Pantami, ya tsawaita wa’adin hade lambar shedar dan kasa da layukan waya zuwa ranar 30 ga watan Yuni.
Miyagu sun dauke shugaban karamar hukumar Yagba ta yamma a jihar Kogi. Masu garkuwa da mutane sun fadi miliyoyin kudin da za a biya kafin Pius Kolawole ya fito.
Fitaccen Mawaki, Eidrez ya rangadawa Festus Keyamo wakar batanci saboda ya fito ya tona masa asiri. Mai wakar ya yi wa Keyamo raddi, ya tabo Dr. Isa Pantami.
Za ku ji ‘Yan siyasar da har gobe su ke da dinbin mabiya ba tare da kujerar Gwamnati ba. Idan ana maganar wani mai tarin mabiya, za a kawo Rabiu Kwankwaso.
Bill Gates, attajirin duniya kuma wanda ya kafa kamfanin kwamfuta na Microsoft ya sanar da shirinsa na rabuwa da mai dakinsa Belinda. Bill da Melinda sun sanar
Boko Haram sun hallaka Sojan kasa bayan sun sake kai munanen hari. ‘Yan ta’addan sun matsa wa jama’a da jami’an tsaro lamba a ‘yan makonnin nan da su ka wuce.
Masu zafi
Samu kari