Latest
Yan bindiga sun kashe kwamishina a hukumar Fansho ta jihar Kogi, Mr Solomon Akeweje sannan sun sace shugaban karamar hukumar Yagba ta Yamma, Mr Pius Kolawole, T
Wani mai sana'ar yankan farce ya bayyana yadda yake samun akalla N45,000 a kowane wata. Ya kuma bayyana yadda ya yi kaura zuwa jihar Edo don yin sana'ar tasa.
Gwamnatin Ondo tace tana kokarin tabbatar da cewa ta mayar da matasan arewa 45 da aka kama a karamar hukumar Okitipupa da ke jihar zuwa jihohinsu cikin koshin l
Wani Fasto ya bayyana cewa, Buhari ya gaza don haka yana ta addu'ar Allah ya karya mulkinsa. A cewarsa, Najeriya ba ta fuskanci matsaloli ko lokacin yakin basas
Yan bindigan da suka sace daliban jami'ar Greenfield dake jihar Kaduna sun yi barazanar kashe sauran dalibai 17 dake hannunsu idan gwamnatin Kaduna bata biya.
Ministan ƙwadugo da samar da aikin yi na ƙasa, Dr. Chris Ngige, ya bayyana cewa duk gwamnonin da suka kasa biyan mafi ƙarancin albashi to sun saɓa wa doka.
Jigon jam'iyya mai mulki APC, Bola Tinubu, ya maida martani ga watanda ke ƙoƙarin ɓallewa daga Najeriya, yace zaifi mana kyau mu cigaba da kasancewa a tare.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa babban Malamin addinin Musulunci ne mazaunin jihar Kano wanda ya fi shahara wajen bayani kan mas'alolin rayuwa da zamantakewa.
Malamin addinin Islama daga jihar Kano ya bayyana wasu abubuwa 10 da ya mai neman dacewa da daren Lailatul Qadari ya kamata ya bi don dacewa da daren a Ramadana
Masu zafi
Samu kari