Latest
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya ce gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari tana kaunar matasa kuma tana son ganinsu a cikin harkar shugabanci, The Cable.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Mr Atiku Abubakar, a ranar Litinin, ya zargi gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta musgunawa kafafen watsa labarai da yi wa yan
Iyayen daliban da aka sace a Kaduna sun hallara a bakin majalisar tarayya dake Abuja don nun rashin jin dadinsu da kuma bayyana gazawar gwamnati na kubutar da
A ranar Talata ne majalisar dattawa ta sauya ranar ganawa da hafsoshin tsaron kasar nan, darakta janar na hukumar binciken sirri da kuma sifeta janar yan sanda.
Duk da tara makudan kudade, Bill Gates ya bayyana cewa, babu alheri a cikin bar wa yara gadon kudade da yawa. Ya bayyana adadin gadon da yaransa za su samu.
Antoni.Janar kuma ministan shari'a na ƙasar nan, Abubakar Malami ya bayyana dalilin da yasa aka samu tsaiko wajen dawo da kuɗin da Ibori ya sace a ƙasar nan.
Yan bindigan da sukayi awon gaba da daliban jami'ar Greenfield 22 a jihar Kaduna sun bayyana cewa sun kashe dalibai 5 cikinsu ne don nuna gazawar gwamnati.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa, za ta gurfanar da mutanen da ta kame da lkaifin tallafawa 'yan ta'addan Boko Haram da 'yan bindiga. Sai dai kotu na yaji.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na jagorantar ci gaban taron majalisar tsaro wanda aka dage a fadar shugaban kasa da ke Abuja a yau Talata, 4 ga watan Mayu.
Masu zafi
Samu kari