Latest
Kasa da sa'o'i 24 da nada sabon kwamishinan 'yan sanda a jihar Anambra, Christopher Adetokumbo Owolabi, 'yan bindiga sun kai farmaki ofishin 'yan sanda dake.
Gwamnan jihar Niger, Alhaji Abubakar Sani Bello ya sallami kwamishinan ayyuka da gine-gine da cigaba na jiharsa, Injiniya Ibrahim Muhammad Panti daga aiki, jari
Shugabannin rundunar sojojin Nigeria sun bayyana gaban majalisar tarayya saboda kallubalen tsaro da ake fama da shi a kasar, The Cable ta ruwaito. Wadanda suka
Pastor Dare Adeboye, ɗan shugaban cocin Redeemed Christian Church of God worldwide, Enoch Adeboye ya mutu. The Punch ta ruwaito cewa Dare mai shekaru 42 ya mutu
Nasara daga Allah: Sojojin Najeriya sun yi nasarar ceto wasu mutane 13 daga hannun 'yan bindiga a jihar Kaduna. Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da hakan.
Ali Mohammed Ndume ya koka a kan halin tsaron da ake ciki a kasar nan. ‘Dan Majalisar ya ce bai taba ganin wani Sojan kasar nan yana dauke da sabuwar AK-47 ba.
Shugaban ƙungiyar Ƙwadugo ta ƙasa, Ayuba Waba, ya gargaɗi gwamnatin tarayya da kada ta kuskura ta zabtarewa ma'aikata albashin su saboda yanayin da ake ciki.
Kwanaki 55 bayan sace dalibai daga makarantar fasahar gandun daji a Afaka, karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna, an saki sauran dalibai 27 dake hannun tsageru.
Hukumar jarrabawan NECO ta bayyana cewa, ta saki sakamakon jarrabawar shekarar 2020. A yau Alhamis ne shugaban hukumar ya sanar da haka a Minna, jihar Neja.
Masu zafi
Samu kari