Latest
Wasu yan bindiga sun yi awon gaba da mutane 100 a wani sabon hari da suka kai garin Shadaɗi dake ƙaramar hukumar Mariga, jihar Neja. Ma zauna garin sun tsere.
Kwanaki 55 bayan sace dalibai daga makarantar fasahar gadun daji a Afaka, karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna, an saki sauran dalibai 27 dake hannun yan bindi
Shugaban kasa ya yi magana bayan an yi nasarar kubuto da ‘Yan makarantan Afaka. Buhari ya yabawa kokarin da Jami’an tsaro da kuma Gwamnatin Kaduna suka yi.
Gamayyar Sanatocin APC a majalisar dattawa, a ranar Laraba, ta mayar da martani ga gamayyar marasa rinjaye bisa barazanar fito-na-fito da suka yiwa shugaba Buha
Za a ji za a dauke Almajirai fiye da 7, 000 daga jihar Katsina, a maida su Jihohin Iyayensu. Hussaini Adamu-Karadua ya ce sun gano Almajirai 7, 000 a Katsina.
Ana zargin 'yan gudun hijira a garin Ajiri na ƙaramar hukumar Mafa a jihar Borno da taimaka wa wasu da ake zargin 'yan Boko Haram ne wurin kai hari a garin.
Shahrarren Malamin addini, Dr Ahmad Mahmud Gumi, ya bada nasa fatawar kan hukuncin biyan yan bindiga masu garkuwa da mutane kudin fansa don su saki mutumm.
Ahmad Gumi, fitaccen Malamin addinin Islama, ya musanta sanin komai a kan N800,000 da aka biya domin a sako daliban makarantar Afaka da aka sace a jihar Kaduna.
Shugabannin tsaron kasar sun sake jaddada biyayyarsu ga gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da karyata duk wani shiri da aka ce na kifar da gwamnatin.
Masu zafi
Samu kari