Latest
Allah ya albarkaci kasar Najeriya da tarin matasa yan baiwa masu kwazo da ilimi, da dama daga cikinsu sun daukaka martabar kasar a gasar duniya daban-daban.
Ana tsakar ce-ce-ku-ce, Ministan sadarwa, Isa Pantami ya lashe gagarumar kyautar lambar yabo. Hakan na zuwa ne a lokacin da aka huro wa Pantami ya yi murabus.
Gwamnatin jihar Niger ta haramta hawan dawakai na gargajiya da kuma yayin bukukuwa da shagulgula a jihar, Daily Trust ta ruwaito. Sakataren gwamnatin jihar, SSG
Hatsarin mota ya cika da wasu Fasinjoji 14, ciki har da yara uku, inda suka kone kurmus a kan babbar hanyar Legas zuwa Ibadan a daren ranar Alhamis, 6 ga Mayu.
Jam'iyyar All Progressives Congress ta roƙi ƴan Nigeria su goyi bayan Shugaba Muhammadu Buhari a yayin da ya ke ƙoƙarin kawo ƙarshen ƙallubalen tsaro da ke adda
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, a ranar Juma'a ya aika sakon ta'aziyya ga Mai martaba Sarkin Fika, Muhammadu Abbali Ibn Muhammadu Idrisa, sakon ta'aziyyar.
Wata daliba 'yar aji shida ta bindige dalibai biyu da mi kula da su a wata makaranta dake jihar Idaho, a Amurka ranar Alhamis, 6 ga watan Mayu, 2021, Guardian.
An shiga zaman ɗar-ɗar a Ogba, jihar Legas kan zargin harbe wani ɗan acaɓa da wani ɗan sanda ya yi. Wata majiya ta shaidawa The Punch cewa rikicin ya fara ne tu
Mummunan harin da kungiyar ta'addanci ta ISWAP ta kei yayi sanadin tarwatsewa sansanin sojojin Najerya dake Damboa a jihar Borno dake arewa maso gabas,HumAngle.
Masu zafi
Samu kari