Latest
Sarah Sunday, ɗaya daga cikin ɗaliban Kwalejin Nazarin Gandun Daji, Afaka a Kaduna ta ce sun yafewa waɗanda suka sace su, The Cable ta ruwaito. An sace ɗaliban
Sanata Aisha Alhassan, tsohuwar ministan Harkokin Mata da aka fi sani da Mama Taraba ta rasu a wani asibiti a kasar waje amma a halin yanzu babu cikaken bayani.
Aisha Alhassan, tsohuwar ministan Harkokin Mata da aka fi sani da Mama Taraba ta rasu. Daily Trust ta ruwaito cewa marigayiyar ta rasu ne a wani asibiti a kasar
Rundunar Sojin Najeriya ta ce ta kashe wasu mambobin haramtaciyyar kungiyar nan ya Biafra 11, wadanda suka kaddamar da hari kan rundunar' yan sanda a jihar Imo.
Kotun kolin Najeriya a ranar Juma'a ta tabbatar da hukuncin kotun daukaka kara inda aka amince da INEC ta soke jam'iyyar siyasa 74 saboda basu ci zabe ko guda.
Daga ƙarshe, ɗaliban kwalejin tarayya na nazarin gandun daji da ke Afaka a jihar Kaduna sun sadu da Iyalansu, The Cable ta ruwaito. Yan bindiga sun sace ɗaliban
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jajanta abinda ya kwatanta da 'rashin tausayin wasu 'yan Najeriya' ga cigaba, inda yayi kira ga 'yan kasa da su dinga dubawa.
‘Yan bindiga sun sake yin ta’adi a jihar Neja, sun hallaka mutane a farat-daya. A ‘yan kwanakin bayan nan, ‘Yan bindiga sun matsawa yankin na jihar Neja lamba.
Har yanzu Hadiza Bala Usman ba ta san takamaiman laifin da ta aikata a ofis ba inda aka gano an yi ba daidai ba a yunkurin bincike a kan hukumar tasoshin NPA.
Masu zafi
Samu kari