Latest
Mummunan harin da kungiyar ta'addanci ta ISWAP ta kei yayi sanadin tarwatsewa sansanin sojojin Najerya dake Damboa a jihar Borno dake arewa maso gabas,HumAngle.
Ministan Matasa da wasanni, Sunday Dare, ya bayyana aikin bautar ƙasa na NYSC da wanda yafi kowanne yin fice wajen inganta haɗin kai tsakanin yan Najeriya.
Duk da shigar 'yan sanda tashin hankalin dake faruwa a yankin Mile 12 a jihar Legas, kungiyoyin dake fada sun cigaba da tada zaune tsaye. Premium Times ta ce.
Jami'an rundunar 'yan sanda sun kashe yan daba takwas tare da dakile wani yunkurin kai hari Hedikwatarsu ta Orlu a jihar Imo a ranar Alhamis, 6 ga watan Mayu.
Masanin tattalin arzikin kasa Pat Utomi ya bayyana hasashensa kan irin yanayin da Najeriya kan iya idan ba a zauna an magance halin da ake ciki na tsaro ba.
Mazauna babban birnin tarayyar kasar, na cikn halin fargaba kan jita-jitar 'yan fashi da ke tarewa a wajen Abuja, tuni wasu suka janye yaransu daga makarantu.
Sanata mai wakiltar Osun ta gabas, Francis Fadahunsi, yayi kira ga majalisar dattawa da ta dauka mummunan mataki domin kawo karshen kalubalen tsaro da ya dame.
Za ku ji cewa Marasa galihu da ‘Yan IDP samu abin buda baki daga wajen Bola Tinubu. Tinubu ya raba buhunan kayan abinci domin Musulmai su samu abin buda-baki.
Ganin ana takun saka a Jam’iyyar PDP na reshen Jihar Kuros Riba, Kungiyar Gwamnonin PDP ta ziyarci Ben Ayade domin a hana shi sauya-sheka zuwa jam'iyyar APC.
Masu zafi
Samu kari