Latest
Daga ƙarshe, ɗaliban kwalejin tarayya na nazarin gandun daji da ke Afaka a jihar Kaduna sun sadu da Iyalansu, The Cable ta ruwaito. Yan bindiga sun sace ɗaliban
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jajanta abinda ya kwatanta da 'rashin tausayin wasu 'yan Najeriya' ga cigaba, inda yayi kira ga 'yan kasa da su dinga dubawa.
‘Yan bindiga sun sake yin ta’adi a jihar Neja, sun hallaka mutane a farat-daya. A ‘yan kwanakin bayan nan, ‘Yan bindiga sun matsawa yankin na jihar Neja lamba.
Har yanzu Hadiza Bala Usman ba ta san takamaiman laifin da ta aikata a ofis ba inda aka gano an yi ba daidai ba a yunkurin bincike a kan hukumar tasoshin NPA.
Dino Melaye, tsohon sanatan da ya taba wakiltar Kogi ta yamma, yace shugaban kasa Muhammadu koyaushe baya nan kuma bashi da lokaci. Jaridar TheCable ta ruwaito.
Akwai wasu kasashe dake iyaka da Najeriya da mutum zai iya zuwa a mota don yawon bude ido ba tare da hawa jirgi ba. Tafiya a mota na da amfani matuka saboda.
Bode George ya yi kira ga hukumar EFCC ta binciki Asiwaju Bola Tinubu. George ya ce ya tashi daga ‘Dan Najeriya idan har Tinubu ya samu shugabancin kasar nan.
Allah ya albarkaci kasar Najeriya da tarin matasa yan baiwa masu kwazo da ilimi, da dama daga cikinsu sun daukaka martabar kasar a gasar duniya daban-daban.
Ana tsakar ce-ce-ku-ce, Ministan sadarwa, Isa Pantami ya lashe gagarumar kyautar lambar yabo. Hakan na zuwa ne a lokacin da aka huro wa Pantami ya yi murabus.
Masu zafi
Samu kari