Latest
Shahararren malamin nan mai wa’azin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa zai je fadar Aso Rock ya kwankwasa idan ‘yan fashi suka sace masa dansa.
Allah Ubangiji ya yi wa Hajiya Hafsat Bashir Imam, matar Sheikh Muhammadu Bashir Soliu, babban limamin masarautar Ilorin rasuwa a ranar Juma'a, 7 ga watan Mayu.
Hargitsin cikin gida ya fara tsakanin mabiyan kungiyar Kwankwasiyya dake jihar Kano. Hakan ta faru ne sakamakon rabon kayan abinci na azumi na miliyoyin naira.
Tsohon mataimakin Shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi alhinin mutuwar tsohuwar ministar harkokin mata, Aisha Alhassan Jummai wacce aka fi sani da Mama Taraba.
An farke da farin ciki yayinda dalibai 27 na kwalejin fasahar gandun daji, FCFM Afaka, a jihar Kaduna suka gamu da iyayensu bayan kwanaki 56 cikin daji hannun.
Ministan shari'a, Abubakar Malami ya ce binciken da suka gudanar ya nuna musu wasu fitattun 'yan Najeriya da kuma 'yan kasuwar da ke daukar nauyin ta'addanci.
Gwamnatin tarayya ta ce ta baiwa hukumar inganta lafiya na farko wato NPHCDA kudi bilyan 29.1 don sayowa yan Najeriya rigakafin cutar Korona, cewar Zainab Shams
Mallam Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna, ya shawarci yan yankin kudu maso gabas da su nemi takarar shugaban kasa ta hanyar siyasa, maimakon yin barazanar.
Da yawa daga cikin masu amfani da kafafen sadarwa sun caccaki gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai bayan ya bukaci a tarwatsa yan bindigar da suka yi garkuwa da
Masu zafi
Samu kari