Latest
Rundunar 'yan sanda a jihar Kwara ta bayyana cewa, ba ta yarda da duk wani alaman gudanar da taron siyasa ba filin sallar idi. Sun kuma hana amfani da ruwan led
Wannan na zuwa bayan Najeriya, makwabciyar Nijar ta sanar da cewa ba a ga watan ba tare da ayyana Alhamis a matsayin ranar Sallah. Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta
Tsohon gwamnan Imo kuma sanatan ƙarƙashin jam'iyyar APC, Rochas Okrocha, yace sama da kashi 75% na al'ummar Najeriya basa jin daɗin mulkin wannan gwamnatin.
Gwamnatin jihar Osun ta rufe babban masallacin Inisa da ke karamar hukumar Odo-Otin da ke jihar bayan limamai biyu sun mutu kan rikicin limanci a masallacin, Da
Sarkin Katsina ya kashe bukukuwan hawan sallah a wannan shekarar. Wata sanarwa ta ce matsalar tabarbarewar tsaro ta sa babu bikin hawan Sallah a Katsina a bana.
Sarkin musulmi yasanar cewa, ba a ga watan Shawwal ba, wato watan karamar sallah, wanda ya sa dole gibe a tashi da azumi don cika watan ramadana kwanaki 30 cif.
Ana sa ran ganin watan Shawwal a yau, amma wasu kasashe tuni suka sanar cewa, ba su ga watan ba, kuma gobe za su tashi da azumi. Mun kawo muku jerin kasashen.
Jami'an yan sanda sun kama waɗanda ake zargin masu garkuwa da mutane ne a wurare daba-daban na birnin tarayya, bayan da suka samu bayanan sirri dangane da su.
Kungiyar kare hakkin yarabawa ta Afenifere, a ranar Talata, ta bukaci Shugaba Muhammadu Buhari ya yi murabus saboda gazawar gwamnatinsa wurin magance matsalar t
Masu zafi
Samu kari