Latest
Wasu Yan bindiga da ba'a gane ko su waye ba sun kai hari ofishin hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA a jihar Abia, inda suka cinna masa wuta.
Hukumar yan sanda a jihar Akwa Ibom ta ce tayi rashin akalla jami'a 21, ta yi rashin motoci 9 da kuma bindigogi 11 a hare-haren da yan ta'addan rajin kafa kasar
Kowane gidan sarauta suna da wurin da su ke gudanar da sallar idi. Bayan shekaru fiye da 60, Sabon Sarkin Zazzau ya zabi ayi Sallah ne a filin idin Mallawa.
Daliban jami'ar Bayero da ke Kano, ranar Litinin sunyi zanga zanga kan kashe wani dalibi dan uwan su dalibi a sabon sashen jami'ar (new site), The Punch ta ruwa
Kasar Saudi Arabia ta sanar da cewa a ga jinjirin watan Shawwal ba a yau Litinin, 11 ga watan Mayun 2021. Hakan yasa za a cika watan Ramadan ya kai talatin.
Rundunar soji tace zata gudanar da bincike bisa zargin da akewa wani jami'inta cewa ya kashe wani mai siyar da kankana a jihar Zamfara ba tare da dalili ba.
SpaceX, wani kamfanin Amurka da ke hada tauraron dan Adam wanda hamshakin attijirin nan, Elon Musk ya samar, yana neman sahalewar hukuma don fara samar da intan
Dan sanda mai mukamin DSP mai suna Abdulqadir Garba Hardo, wanda wasu da ake zargin 'yan bindiga ne suka harba a jihar Kebbi ya riga mu gidan gaskiya a Gusau.
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da wasu sabbin matakan tsaro ga yankunan kudancin Najeriya. Ya kuma amince da wata takarda kan shan muggan kwayoyi a kasar.
Masu zafi
Samu kari