Latest
Bill Gates ya yi murabus daga shugabancin kamfanin Microsoft biyo bayan zarginsa da ake yi da alaka da wata injiniyar kamfanin na Microsoft shekaru da suka gaba
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana cewa hare-haren da aka kai wa wasu ofisoshinta a kudu na iya shafar shirye-shiryen babban zaben 2023.
Ƙungiyar kiristici CAN, tace shawarar da IBB ya baiwa gwamnatin tarayya tana da matuƙar kyau, amma wannan ba shine karon farko da aka baiwa gwamnatin irinta ba.
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun bayyana bukatarsu ta neman shugaba Buhari ya amince ya mika kudurin yiwa kundin tsarin mulki kwaskwarima don karawa jihohi iko.
'Yan sanda a jihar Filato sun yi nasarar kubutar da wata Farfesa da 'yan bindiga suka yi awon gaba da ita a jiya Litinin. An ruwaito cewa ba su ji rauni ko kada
Gwamnatin tarayya tace ta bankado jaridu 476 na yanar gizo da suka sadaukar da ayyukansu kowacce rana wurin fitar da labaran bogi na yaki da gwamnatin tarayya.
Wani rahoto da jaridar Leadership ta fitar ya bayyana cewa mai baiwa Gwamna Kayode Fayemi na jihar Ekiti shawara ta muamman a fannin ilimi, Farfesa Francisca.
Babban hafsan hafsoshin tsaro ya bukaci masu fafutukar kare hakkin dan adam su shiga dazukan 'yan Boko Haram don su tilasta su su mika wuya a tattauna dasu.
Kwanaki Dr. Goodluck Jonathan ya yi ikirarin bai gallazawa kowa da yake mulki ba. Jama’a sun maida martani sun jero wasu laifuffuka da ake zargin gwamnatinsa.
Masu zafi
Samu kari