Latest
Allah Ya yi wa tsohon babban alkalin jihar Jigawa Aminu Sabo Ringim rasuwa a wani hatsarin mota a kauyen Shafar, karamar hukumar Ringim da ke jihar a jiya.
Hukumar Shirya Jarabawa kammala sakandare (NECO) ta dage gudanar da jarabawar neman gurbin shiga makarantun sakandaren Gwamnatin Tarayya (NCC) na shekarar 2021.
Wani abu mai kama da dirama ya faru a ranar Juma'a a garin Kusasu, karamar hukumar Shiroro ta jihar Niger a lokacin da yan bindiga suka yi musayar wuta da ta yi
Ƙungiyar kwadugo ta ƙasa ta bayyana cewa tana neman gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa'i ruwa a jallo, kuma duk wanda ya kamo shi to yana da tukuici.
Dan asalin kasar Saliyo haifaffen Najeriya, Mohammed Shitta ne ya kafa masallacin mafi tsufa a Lagas a cikin shekarar 1892, kuma har yanzu yana tsaye kyam.
Kasar Saudiyya ta bayyana cewa, za ta tallafawa kasashen Afrika da tallafin kudade ga kasashen annobar Korona ta shafa. Kasar ta ce za ta bada kudin bashi.
Gwamnatin jihar tarayya ranar Talata ta sa baki cikin rashin jituwan dake gudana tsakanin gwamnatin jihar Kaduna da kungiyoyin kwadagon Najeriya na NLC da TUC.
An haifi Alhaji Aminu Dantata a ranar 19 ga Mayu, 1931, a cikin gidan Alhassan Dantata, rana irin ta yau ne shahararren attajirin ya cika shekaru 90 a duniya.
Wasu 'yan ta'adda sun kone ofisoshin INEC har guda biyu a jihar Ebonyi a daren jiya Talata. An ruwaito asarar takardu da kayan aikin hukumar, amma babu asarar r
Masu zafi
Samu kari