Latest
Jami'an hukumar kwastam sun samu nasarar cafke haramtattun ƙwayoyin turamol katan 1,387 da ka so shigiwa dasu ta tashar jirgin ruwa dake Onne jihar Rivers.
Yan bindiga sun kai hari Dansadau, babban gari na biyu a karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara inda suka sace kayan mutane da dabobinsu kamar yadda The Punch ta
Shugaban majalisar dattijai, Ahmad Lawan, a ranar Laraba, 19 ga watan Mayu, ya ba da sanarwar dakatar da zaman majalisar na tsawon kwanaki bakwai masu zuwa.
Wasu yan daba sun mamaye ofishin kungiyar kwadagon Najeriya NLC dake jihar Kaduna. Yan daban rike da makamai kimanin 100 sun mamaye sakatariyar ne inda yan.
Nan bada dadewa ba gwamnatin jihar Legas za ta ware wa masu addinan gargajiya ranakun hutunsu na musamman duk shekara domin suyi biki kamar ta Kirsimeti da Sall
Allah Ya yi wa tsohon babban alkalin jihar Jigawa Aminu Sabo Ringim rasuwa a wani hatsarin mota a kauyen Shafar, karamar hukumar Ringim da ke jihar a jiya.
Hukumar Shirya Jarabawa kammala sakandare (NECO) ta dage gudanar da jarabawar neman gurbin shiga makarantun sakandaren Gwamnatin Tarayya (NCC) na shekarar 2021.
Wani abu mai kama da dirama ya faru a ranar Juma'a a garin Kusasu, karamar hukumar Shiroro ta jihar Niger a lokacin da yan bindiga suka yi musayar wuta da ta yi
Ƙungiyar kwadugo ta ƙasa ta bayyana cewa tana neman gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa'i ruwa a jallo, kuma duk wanda ya kamo shi to yana da tukuici.
Masu zafi
Samu kari