Latest
Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya roƙi fulani makiyaya waɗanda aka hana kiwo a kudancin ƙasar nan su dawo jihar Kano. Yace bai dace a hanasu ba
Tsagerun Biafra sun hallaka 'yan sanda biyu tare da kone ofishin 'yan sanda a jihar Abia da sanyin safiyar yau Litinin. Wannan shine hari na baya-baya a yankin.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a jiya Lahadi ta yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari ya ɗauki matakan magance ƙarancin abinci a ƙasar, Daily Trust ta r
Tsohon gwamnan jihar Imo Kuma sanata daga jihar, Sanata Rochas Okorocha, ya bayyana cewa zamansa gwamna a Imo na shekara takwas (8) ƙara Talautad da shi yayi.
Iyayen daliban Afaka da aka sake a makon jiya sun bayyana cewa, karya ne babu dan bindigan da yayi lalata da 'ya'yansu. Sun ma kashe dan uwansu saboda daliban.
Shugaba Muhammadu Buhari, ya isa kasar Faransa don halartar taron tattalin arzikin kasashen Afrika. An bayyana wasu abubuwan da shugaban zai tattauna akai.
Binta Masi Garba ta zargi Hadiza Bala Usman da yin waje da ita a majalisar NPA. Sanatar ta ce shugabar NPA ta sa aka tsige ta saboda ta binciko wasu abubuwa.
'Yan sanda sun yi nasarar kame wani dan bindiga da yayi ikrarin shi dan sandan leken asiri ne. Dashi ake kitsa kone ofisoshin 'yan sanda a yankunan kudanci.
A yau ne duka gwamnonin jam’iyyar PDP za su yi taro a garin Ibadan a farkon makon nan. Ana sa ran duka Gwamnonin PDP 15 za su halarci wannan zaman da za ayi.
Masu zafi
Samu kari