Latest
Mun fahimci masu harin kujerar Shugaban jam’iyyar PDP na kasa a 2021 sun fara shiri. Tsohon gwamnan Ekiti, Ayo Peter Fayose ya na cikin masu neman kujerar.
Majalisar dattijai ta umarci hukumar ilimi ta ƙasa da hukumar samar da lambar NIN su nem tsari da zai baiwa ɗaliban sakandire damar samun NIN a makarantunsu.
Ƙasar Amurka ta cafke babban mai taimakawa gwamnan Ogun, Dapo Abiodun, bisa zargin yin sama da faɗi da dala dubu $350,000 na tallafin marasa aikin yi a ƙasar.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, ya siffanta shugabannin kungiyar kwadago, NLC, da suka shirya yajin aiki da zanga-zanga kan sallamar ma'aikata.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya sha alwashin sallamar dukkan ma'aikatan jinya da malaman jami'a da suka shiga zanga-zangar kungiyar kwadago a jihar.
Muƙaddashin sufetan yan sanda na ƙasa, Usman Alƙali Baba, ya kaddamar da rundunar yan sanda da laƙabin 'Operation Dawo Da zaman Lafiya dole' a yankin kudu-Gabas
Gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai ya sallami dukkan ma'aikatan jinya da ke asibitocin jihar daga mataki na 14 zuwa kasa saboda shiga yajin aiki na kungiyar ƙw
Gwamnonin jam’iyyar APC sun bukaci gwamna Nasir El-Rufai na Kaduna da ya koma kan teburin tattaunawa da kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC) don hana yajin aiki.
Kimanin awanni biyu bayan Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya ayyana shugaban Kungiyar Kwadago ta Kasa, NLC, Kwamared Ayuba Wabba da wasu a matsayin wadanda ake n
Masu zafi
Samu kari