Latest
Dan asalin kasar Saliyo haifaffen Najeriya, Mohammed Shitta ne ya kafa masallacin mafi tsufa a Lagas a cikin shekarar 1892, kuma har yanzu yana tsaye kyam.
Kasar Saudiyya ta bayyana cewa, za ta tallafawa kasashen Afrika da tallafin kudade ga kasashen annobar Korona ta shafa. Kasar ta ce za ta bada kudin bashi.
Gwamnatin jihar tarayya ranar Talata ta sa baki cikin rashin jituwan dake gudana tsakanin gwamnatin jihar Kaduna da kungiyoyin kwadagon Najeriya na NLC da TUC.
An haifi Alhaji Aminu Dantata a ranar 19 ga Mayu, 1931, a cikin gidan Alhassan Dantata, rana irin ta yau ne shahararren attajirin ya cika shekaru 90 a duniya.
Wasu 'yan ta'adda sun kone ofisoshin INEC har guda biyu a jihar Ebonyi a daren jiya Talata. An ruwaito asarar takardu da kayan aikin hukumar, amma babu asarar r
Sifeto Janar na yan sanda, Usman Alkali Baba, ya yi kira ga jami'ansa dake yankin kudu maso gabas cewa kada su ragawa yan kungiyar IPOB masu yakin ballewa daga.
Shugaban masu rinjayi a majalisar dattijai yayi ƙarin haske kan takardar da shugaba Buhari ya aike musu jita Talata, yace ba sabon bashi shugaban zai karɓo ba.
Fashewar gas na bogi ya yi sanadiyyar mutuwar mutane biyu tare da jikkata mutum uku a wani otal mallakar tsohon gwamnan jihar Ogun. An ruwaito yadda lamarin ya
Awolowo mutum ne mai kishin kasa kuma shine firemiyan farko na yankin yammacin kasar nan. An haifeshi a ranar 6 ga watan Maris 1909 kuma ya rasu a ranar 9 Mayu.
Masu zafi
Samu kari