Latest
Sanata Rochas Okorocha ya na ganin ta kansa bayan ya sauka daga kan kujerar mulki a Imo a 2019, ya ce Gwamnan Imo mai-ci, Hope Uzodinma ya tsane shi haka kurum.
Abin baƙin ciki ya faru a unguwar Alanamu da ke ƙaramar hukumar Ilorin ta Yamma a ranar Talata a lokacin da wani mutum Alhaji Taiye-Hassan Beki ya rasa ransa sa
Jami'an hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC sun yi ram da yan damfarar yanar gizo wadanda aka fi sani da Yahoo-yahoo.
Nasir El-Rufai da wasu ‘Yan APC a lokacin Jonathan, sun yi wa Gwamnati zanga-zanga a 2012. Gwamnan ya soki karin kudin man fetur da Goodluck Jonathan ya yi.
Kungiyar ma’aikatan man fetur da iskar gas (NUPENG) ta gargadi gwamna El-Rufai kan halayyarsa. Sun ce giyar mulki ke bugarsa, don haka ya kula ko su kulle Najer
Har yau an gaza zama a yanke hukunci a shari’ar Hukumar EFCC da tsohuwar Minista. Ana zargin tsohuwar Ministar man da wawurar kudi lokacin da ta ke gwamnati.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ‘yan ta’addan Boko Haram sun yi amfani da damar wannan cutar ta COVID-19 don komawa cikin Nijeriya, yayin da suke kai hari.
'Yan bindiga sun yi garkuwa da alkali a cikin kotun Sharia dake kauyen Bauren Zakat a karamar hukumar Safana ta jihar Katsina. Jaridar Daily Trust ta ruwaito.
Fasinjoji da dama ciki har da Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero sun tsallake rijiya da baya a yayin da jirgin Max Air da ya tashi daga Kano zai tafi Abuja ya samu m
Masu zafi
Samu kari