Latest
Majalisar dattawa a ranar Laraba ta gabatar da sabuwar dokar haramta biyan masu garkuwa da mutane kudin fansa. Ezrel Tabiowo, hadimin shugaban majalisar dattawa
Gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da wani hari da miyagun 'yan bindiga suka kai karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna inda suka kashe mutum 8 tare da kone.
Osinbajo Grassroots Organisation ta na tare da Yemi Osinbajo har gobe. Shugaban Osinbajo Grassroots Organisation ya ce Osinbajo ne gwaninsu ko ya ki, ko ya so.
Kamfanin rarraba wutan lantarki na jihar Kaduna ya nemi gafarar jama'ar jihar Kaduna biyo bayan kwanaki hudu babu wutan lantarki a fadin jihar. Ya ce a yi hakur
Gwamnatin tarayya, ta gayyaci gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, da shugaban NLC, Ayuba Waba, zuwa wajen wani taro da ta shirya domin samar da maslaha.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya koma bakin aiki bayan makonni da daukam hutu inda yaje kasa mai tsarki don ibada, ya dira Maiduguri..
Ministan Sufurin jirgin sama, Sanata Hadi Sirika, ya bayyana cewa sabon kamfanin jirgin sama mallakin gwamnatin tarayya, Nigeria Air zai fara aiki a farkon shek
Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, ya sha alwashin zai hukunta shuwagabannin NLC yadda ba zasu sake sha'awar dawowa jihar Kaduna ba bare suyi irin haka.
Kungiyar kwadago ta Najierya ta zargi gwamna El-Rufai da yin hayan 'yan daba domin su fatattaki masu zanga-zanga a jihar Kaduna. Shugaban kungiyar ne ya bayyana
Masu zafi
Samu kari