Latest
Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, yace ya zama wajibi Najeriya ta fara shirye-shiryen daina dogara da albarkatun man fetur, ta shirya komawa ƙarbar haraji.
Ministan tsaro, Bashir Magashi, ya ce nan babu dadewa za a shawo kan matsalar rashin tsaro kuma Najeriya zata samu zaman lafiya. Jaridar The Cable ta ruwaito.
Rundunar 'yan sanda ta bayyana yadda ta kame wasu 'yan bindiga sama da 130 a wasu sassan jihar Benue cikin kankanin lokaci. Rundunar ta ba jami'anta lambar yabo
Kin kafa gwamnati da wuri zai zama laifi a tsarin mulki da dokar Najeriya. Idan aka shafe kwanaki 30 ba a nada Ministoci ba, Majalisa ta na so ta tsige shugaba.
Jami'an kwastam sun yi nasarar kame wata motar kamfanin Dangote makare da buhunan haramtacciyar shinkafa 'yar kasar waje. Tuni aka kame buhuna 600 a motar.
Malam Nasir El-Rufai ya yi wa Gwamnoni kaca-kaca a kan rikicinsa da NLC a taron NGF. Sannan kwamitin NGF ya bada shawarar a tsaida litar man fetur a kan N408.
Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne suna kai hari garin Batsari, hhedkwatar karamar hukumar Batsari ta jihar Katsina inda suka kashe mutum daya tare da yin gaba.
Wani babban Jami’in kasar Sin ya yi kaca-kaca da Amurka, ya ce Shugaban Kasar Amurka, Joe Biden ya na ba Israila kayan yakin da ake hallaka ‘Yan Falastina.
'Yan bindiga sun kai farmaki garin Batsari da ke Jihar Katsina a karo na farko, inda suka kashe mutum guda sannan suka kuma yi garkuwa da wasu mutane da dama.
Masu zafi
Samu kari