Latest
Rundunar ‘Yan Sandan FCT ta kama mutane 10 da ake zargi da lalata kayayyakin gwamnati, ciki har da wayoyin lantarki da fitilar titi mai amfani da hasken rana.
Sarakunan gargajiya a Jihar Yobe sun nuna cikakken goyon bayansu ga takarar Alhaji Baba Malam Wali na gwamna, gami da amincewa da tazarcen Bola Ahmed Tinubu a 2027.
Gwamnatin Sokoto ta ayyana yaƙi da ’yan ta’adda tare da bai wa iyalan waɗanda aka kashe da waɗanda suka jikkata N9m bayan harin karamar hukumar Kebbe
Solomon Dalung ya bukaci Christopher Musa ya gabatar da hujjojin zargin cewa Nasir El-Rufai ya shirya kisan al’ummar Kudancin Kaduna da gangan a lokacinsa.
Jam'iyyar APC ta yi fatali da taron da manyan jam'iyyun adawa suka gudanar a Najeriya, tana mai cewa yunƙurin haɗin gwiwar nasu ya riga ya gaza tun kafin fara aiki.
Donald Duke, ya soki tsarin mulkin Nijeriya na yanzu, inda ya bayyana cewa al'umar ƙasar sun fi samun sauƙin rayuwa da kariya a shekarar 1999 fiye da yanzu.
Jarumar shirin Labarina, Zainab Diamond wadda aka fi sani da Maman Bintalo, ta rasu bayan fama da doguwar jinya, inda masoya suka yi mata addu’a.
Atiku Abubakar ya zarge Bola Tinubu da jefa 'yan Nijeriya a matsi ta hanyar tsarin tallafin mai da ke gurgunta kasuwanci tare da samar da alheri ga abokansa kawai.
Aƙalla garuruwa 15 a ƙaramar hukumar Dandume ta jihar Katsina sun zama kango babu kowa a ciki sakamakon karuwar hare-haren da 'yan bindiga a yankin.
Masu zafi
Samu kari