Latest
Jarumar masana'antar shirya fina-finan Hauss ta Kannywood, Jamila Gwarzo ta riga mu gidan gaskiya bayan fama da gajeruwar rashin lafiya a jihar Kano ranar Juma'a.
Gwamnatin Tarayya ta ciro dala miliyan 208.29 daga basussukan Bankin Duniya, yana daga cikin shirin tallafin jin dadin jama'a na biliyan 800 a Nijeriya.
Kamfanonin raba wutar lantarki 11 a Najeriya sun tara N1.502tr daga Janairu zuwa Yuni 2026, tare da gagarumar riba daga Ikeja Electric da Eko DisCo.
Dan takarar shugaban ƙasa na SDP, Adewole Adebayo, ya yi alkawarin rage farashin man fetur, gas da Jet A1 zuwa N200 kan lita idan ya lashe zaɓen 2027.
Yan daba sun kai hari ofishin NDC a Emohua, Rivers, inda suka lalata kayayyakin yakin neman zabe, yayin da dan takarar jam’iyyar ya nemi bincike da zaman lafiya.
Sanata Shehu Buba ya musanta daukar nauyin ’yan bindiga, yana mai cewa bidiyoyin da ake yadawa kansa na bogi ne, yayin da ya ce zai kare mutuncinsa ta doka.
NELFUND ta musanta wani hoto da ke cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanar da ɗaure ɗaliban da suka kasa biyan bashin karatu bayan kammala karatu.
Jam'iyyar APM a Najeriya ta bayyana cewa, idan Tinubu zai iya kuma ya gamsu da tsaron kasar nan to ya hau titin kasar nan ya yi tafiya zuwa wani gari.
Gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi ya nada Dr. Lawan Ahmed Muhammad Sani a matsayin Sarkin Gumel na 17 bayan rasuwar mahaifinsa, Ahmed Muhammad Sani II.
Masu zafi
Samu kari