Latest
Sanata Abaribe, shugaban marasa rinjaye na majalisar dattijan Najeriya, yace mafi yawan cin shugabannin siyasa a Najeriya ba su san matsalolin al'ummar su ba.
A ranar Asabar, 22 ga watan Mayun 2021,Daily Post ta ruwaito wani rahoto inda take ikirarin cewa wasu mutum biyu sun fita da kumbo daga jirgin da yayi hatsari.
Shugabannin Fulani da Tibi a jihar Taraba sun amince da tsagaita wuta da nufin kawo karshen rikicin da ke tsakanin kabilun biyu da ya yi sanadin asarar rayuka a
Rahoto ya bayyana cewa, matar mataimakin shugaban kasar Najeriya, Dolapo Osinbajo, ta kai ziyarar ta'aziyya zuwa gidan jami'an sojojin da Najeriya ta rasa.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, za ta gurfanar da wasu mutane da take zargin 'yan Boko Haram ne su kimanin 5,800. An kama su ne a wasu samame daban-daban.
Za a ji Saudi Arabiya ta kawo sababbin dokoki, ta kayyade wadanda za a ba damar aikin Hajji. Annobar COVID-19 ta sa kasar Saudi Arabiya ta rage yawan jama’a.
Masu kiran Gwamnan Kogi ya yi takarar Shugaban kasa sun yi taro a Ibadan. Yahaya Bello ya ce zai yi maganin sha’anin rashin tsaro idan ya zama Shugaban kasa.
Hukumar yan sanda ta tabbatar da Cewa jami'anta sun fafata da wasu yan bindiga a jihar Zamfara yayin da suka yi ƙoƙarin kai hariƙauyen magami ranar Asabar.
A watan Satumban 2006, sojojin Najeriya da suka hada da janaroyi 10, laftanal kanal daya da wasu biyu sun rasu sakamakon hatsarin da Dornier 228-212 ya tafka.
Masu zafi
Samu kari