Latest
Ma'aikatar harkokin addinin Musulunci na kasar Saudiyya a ranar Lahadi ta bayar da sabbin umurni game da amfani da na'urar amsa kuwa watau Sifika na waje..
Ɗan majalisar tarayya, Mike Etaba, Daga jihar Cross Rivers Ya fice daga babbar jam'iyyar hamayya ta PDP zuwa jam'iyya mai mulki APC, yace yana tare da gwamnansu
Ana sa ran wasu jami'ai hudu daga cikin wasu manyan jami'an soja da ake sa ran daya daga cikinsu zai maye gurbin marigayi Janar Ibrahim Attahiru da ya rasu.
Wasu 'yan bindiga sun yi awon gaba da wani uba da dansa a wani yankin babban birnin tarayya Abuja. An ruwaito yadda lamarin ya faru, da kuma yadda sojoji suka
Wata motar dakon man fetur ta fashe lokacin da take ƙoƙarin sauke mai a wani gidan mai dake titin Ali Gusau, Sharaɗa jihar Kano, mutum 64 ne suka ji rauni.
Dan majalisa ya kori mai taimaka masa saboda yabawa shugaban kungiyar Boko Haram, Abubakar Shekau. Ya ce ba shi da ba mai taimaka masa saboda ra'ayinsa ya sauya
Tsohon shugaban rundunar sojin ƙasa, Tukur Buratai, ya bayyana jimamin mutuwar Attahiru, yace marigayin ya ɗakko hanyar magance dukkan wata matsalar tsaro.
'Yan Najeriya sun bayyana rashin jin dadinsu da wani abinda wasu gwamnonin Arewa suka yi. Sun ce bai dace su halarci biki su ki halartar jana'izar COAS ba.
Ƙasar Saudi Arabia ya ta bayyana cewa mutum 60,000 ta amince zasu yi aikin hajjin bana a faɗin duniya saboda annobar cutar COVID19, 15,000 daga cikin ƙasar.
Masu zafi
Samu kari