Latest
Fusatattun jama'a sun bankawa wata mahaukaciya wuta a yankin Abule Ado dake jihar Legas a ranar Litinin, 'yan sanda suka tabbatar.Matar da aka kone an kama ta.
Hukumar NSCDC ta jihar Jigawa ta kai samame a cikin jihar inda tayi nasarar damkar masu wasu matasa 2 masu safarar miyagun kwayoyi a karamar hukumar Babura, The
Gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele, yace cikin watan Yuli zuwa Watan Augusta wasu sabbin jiragen yaƙi guda shida zasu iso Najeriya daga Amurka.
Mambobin jam'iyyar All Progressive Congress (APC) a karamar hukumar Dutse na jihar Jigawa, Yakubu Ibrahim. ya sha mumunan duka daga wajen mambobin jam'iyyarsa.
NNPC ta na jiran yadda zaman ‘Yan kwadago da Gwamnati zai kasance a yau. Bayan haka, kungiyar NLC ta ce za ta kawo maganar korar ma’aikata da ake yi a Kaduna.
Kungiyar Matasan Ohanaeze Ndigbo (OYC) ta bukaci Shugaba Muhammadu Buhari da ya nada Manjo Janar Ben Ahanotu a matsayin Shugaban hafsan sojin kasar na gaba.
'Yan sandan jihar Jigawa sun cafke wasu mutum biya da ake zargi da kaiwa Malam yakubu Ibrahim hari, shugaban jam'iyyar APC na karamar hukumar Dutse, Jigawa.
Wani dan kunar bakin wake a ranar Talata ya hallaka kansa yayin Bam din da ya yi niyyar tayarwa ta tashi da shi. Wannan abu ya faru ne a garin Afikpo, a Ebonyi.
Gwamnatin Buhari ta yi Allah wadai da tsare shugaban kasar Mali da aka yi a makon nan. Gwamnatin Buhari gwamnati ta nemi sojojin suyi gaggawan sakin shugaban.
Masu zafi
Samu kari