Latest
Kungiyar Dattawan Arewa (NEF) ta zargi shugabanni a kudancin Najeriya da hadewa arewa kai, ta kuma ce yan arewa musamman Fulani na zaman dar-dar a yankunan.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ta kwace kwalaben giya guda 8,400 a kananan hukumomin Dawakin Kudu da Kura a jihar kamar yadda The Punch ta ruwaito. Babban k
Rundunar sojin ƙasa zata gudanar da bikin yaye sabbin jami'an soji (POP) ranar 29 ga watan Mayu, bayan ƙarin mako ɗaya da tayi saboda mutuwar, COAS Attahiru.
Hukumar NDLEA ta yi aniyar cewa sai ta tabbatar 'yan Najeriya basu shiga hannun 'yan siyasa masu hadiyar kwayoyi ba. Hukumar ta ce dole ne a yi wa 'yan siyasa g
An kama wani ma'aikacin lafiya na bogi, Musa Shamsudin, a yankin Kankara, wanda ake zargin ya kware wurin yi wa yan bindiga da suka samu rauni magani, Rahoton V
Jami'an 'yan sanda da kungiyar 'yan sa kai dake Hayin Daudu a garin Gusa na jihar Zamfara sun halaka 'yan bindiga 10 a ranar Litinin, Mai magana da yawunsu.
Ƴan bindiga sun kashe ƴan sa-kai 19 a ƙauyen Yartsakuwa a ƙaramar hukumar Rabah na jihar Sokoto kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Wani mazaunin garin, wanda y
Jam'iyyar adawa ta PDP ta zargi gwamnatin El-Rufai da cin bashin da zai zama barazana ga jihar Kaduna. Ta ce bashin ya fi karfin jihar, ko jikoki ba za su iya b
Mayakan ISWAP sun cigaba da tsanantawa bangaren Boko Haram na Abubakara Shekau, suna ta kashe-kashe tare da kama wasu daga cikin kwamnadojin bangaren, majiya.
Masu zafi
Samu kari